Illolin yakin duniya na farko a Afirka | BATUTUWA | DW | 09.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Illolin yakin duniya na farko a Afirka

Shekaru 100 da suka gabata aka kawo karshen yakin duniya na farko, sojojin Afirka sun taimaka wa Turawan da suka yi musu mulkin mallaka a yakin duniyan da ya lakume rayukan sojojin Afirka fiye da miliyan daya.

A dubi bidiyo 03:31