Afirka ta fi kowace nahiya sare bishiyoyi a Duniya.
https://p.dw.com/p/158QM
Talla
Hakan kuma na da mummunan tasiri akan rayuwar al'ummar nahiyar kamar yadda yadda zaku ji a wannan wasan kwaikwayon wanda ya ƙunshi wasu al'ummomi da suka tsinci kansu a sansanin 'yan gudun hijira, bayan yaƙin basasa da ya ritsa da su.