SiyasaIllolin da ke tattare da shan shishaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa05/04/2018May 4, 2018Shan shisha ka iya kawo ciwon zuciya, akwai kasadar kamuwa da cutar sankara da matsalolin nunfashi. Sannan masu shan shisha na fuskantar babbar barazanar kamuwa da cutar tarin fuka.https://p.dw.com/p/2xAk9Talla