1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Illolin sukari a abincin jarirai

Tila Amadou RGB
July 23, 2019

Hukumar Lafiya ta Duniya ta koka da yadda ake yawan zuba sukarin da ya wuce kima a abinci da sha na jarirai dama yara kanana kamar madara

https://p.dw.com/p/3MbH6

Hukumar lafiya ta duniya ta koka da yawaitar sukari a abincin Jarirai, reshen hukumar a jihar Agadez na jamhuriyar Nijar, ya bayyana damuwa game da yawan sikarin da a ke samu ga abincin jarirai kamar Madara ko kunun yaran da a ke sayarwa da sauransu. An gano suna yi wa yaran illa inda wasu ke kibar da ta wuce kima da kuma lalacewar hakora wasu kuma su yi rama mai tsanani.