1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Illar sikari mai yawa a cikin abinci yara

Binta Aliyu Zurmi
August 9, 2019

Likitoci sun tabbatar da cewa kazar-kazar da yara ke yi da ya wuce misali yana faruwa ne saboda yawan sikari da ke cikin jininsu.

https://p.dw.com/p/3NgBr
Milchpulver Meji Japan Babymilch Radioaktivität
Hoto: picture alliance/dpa

Wata kungiyar Likitoci a Amirka mai suna American Heart Association ta bada shawarar yawan suga da yara ya kamata su sha, a cewar Dr. Gaydos. Jarirai har zuwa 'yan shekara biyu bai kamata su samu suga ko kwayar zara a cikin abincinsu ba, sannan daga shekara biyu zuwa 18 kada ya wuce cikin karamin cokali shidda a rana.