Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Ibrahim Shekarau tsohon gwamnan Jihar Kano da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya, wanda ya mulki jihar daga shekara ta 2003 zuwa 2011.
Ibrahim Shekarau ya kuma rke mukamun ministan ilimi karkashin gwamnatin Goodluck Jonathan.
Har yanzu dai jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kano da ke Najeriya, na ci gaba da fama da rikicin cikin gida wanda masana ke hasashen zai iya dusashe nasararta a zabukan da ake tunkara.
Duk da amincewa da bude makarantun da 'yan majalisun suka yi, sun ce ba za su lamunci sakaci wajen bin sharuddan da suka gindaya dan kare daluban ba.