Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Ibrahim Geidam ya zama gwamnan Jihar Yobe da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya a watan Janairu na shekara ta 2009.
Kafin wannan lokaci Ibrahim Geidam na zama mataimakin gwamman na marigayi Mamman Bello Ali wanda ya rasu a kan madafun iko.