1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hong Kong: An dakatar da muhawara a kan wani kudirin doka

Abdourahamane Hassane
June 13, 2019

Majalisar dokoki a yankin Hong Kong na Chaina ta dakatar da muhawara kan kudirin doka  mai neman izinin mika mazauna yankin Hong Kong da suka yi wa mahukuntan Chaina laifi zuwa Beijing.

https://p.dw.com/p/3KM2U