HdM:Matashi mai sana′ar kawata dakuna | Himma dai Matasa | DW | 02.12.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

HdM:Matashi mai sana'ar kawata dakuna

Wani matashi mai suna Muhammad Nasir Umar ya rungumi sana'ar kawata dakuna da ofisoshi, bayan kamala karatunsa na boko.

A dubi bidiyo 02:06