HdM: Matashi mai yin kere-kere a Nijar | Himma dai Matasa | DW | 29.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

HdM: Matashi mai yin kere-kere a Nijar

A birnin Damagaram na Jamhuriyar Niger wani matashi da ke karatun jami'a a shekara ta biyar bangaren Falsafa mai sunan Mahaman Sabi’u Saidu Alhaji Tahir da ake kira Dan Tubawa dan shekaru 27 da aihuwa ya rungumi sana’ar kira , da a yanzu har ya bude shaguna tare da daukan matasa masu kama masa aiki.

A dubi bidiyo 01:52