HdM: Matashi mai sana′ar zanen barkwanci | Himma dai Matasa | DW | 08.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

HdM: Matashi mai sana'ar zanen barkwanci

Wani matashi mai suna Mustapha Bulama a jihar Kadinan Najeroiya, ya rungumi sana'ar zanen barkwanci a kafafen yada labarai da nufin dogaro da kai, maimakon jiran aikin gwamnati bayan kammala karatun jami'a.

A dubi bidiyo 01:56