HdM: Mace mai sana′ar walda a Bauchi | Himma dai Matasa | DW | 15.04.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

HdM: Mace mai sana'ar walda a Bauchi

A jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, wata matashiya ta rungumi sana'ar walda domin dogaro da kanta, har ma ta samu wasu matasa da take koyawa wannan sana'a, da ta ce da ita ta biya kudin makaranta har ma ta kai ga kammalawa, kuma har yanzu ba ta bar sana'ar ba.

A dubi bidiyo 01:27