1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hawlatu na so a bar mata su fara limanci

Mouhamadou Awal Balarabe
May 28, 2019

A Tamale na Ghana, malama Hawlatu Abdallah ta kalubalanci matsayin hana mata limanci a Musulunci, inda ta kafa kungiyar mata da ke yada Islama da nufin karfafa musu gwiwa don su jagoranci jam’u a masallatai dabam-daban.

https://p.dw.com/p/3JJhy