Hatsarin yawan karɓar rance | Learning by Ear | DW | 05.03.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Hatsarin yawan karɓar rance

A wannan salsalar, zamu ji labarin Ali, wanda ke aiki a matsayin mai bada rance a wani banki.

Duk da cewa Ali ya san dauk haɗurran da ke tattare da karbar rance, a baya, sai da shi da abokansa suka ɗanɗana kuɗarsu. Kuma waɗannan darussan ne Ali zai baiwa masu sauraro, kuma saƙonsa shine karɓar rance domin bunƙasa sana'a na da kyau amma idan ba'a yi dace wajen sana'ar da aka zuba ma jarin ba, wataƙila waɗanda suka karɓi wannan rance su sha wahalar illolin da zasu biyo baya na tsawon rayuwarsu.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa