1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 4

March 18, 2010

Sanin yadda aikewa da saƙo ta hanyar internet wato Emails

https://p.dw.com/p/MVz8
A kullum ranar Allah ta'ala ana aikewa da dubun dubatan saƙonnin Emails a faɗin duniya baki ɗaya. Shin mene ne Email kuma me ake nufi da Spam wato saƙon da ba a buƙata?