Hanyoyin kare kai daga Coronavirus domin kurame da bebaye | Zamantakewa | DW | 20.04.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Hanyoyin kare kai daga Coronavirus domin kurame da bebaye

A kokarinta na wayar da kan al'umma baki daya, DW da gudunmawar Malama Halima 'Yar Fulani sun samar da faifen bidiyo da ke nuna yadda ya kamata mutane su kare kansu daga kamuwa da annobar Coronavirus domin kurame da bebaye.

A dubi bidiyo 03:23