Hanyar shiga shafin Facebook na DW sashen Hausa | Amsoshin takardunku | DW | 27.03.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Hanyar shiga shafin Facebook na DW sashen Hausa

Hira da Fatihu Sabi'u jami'in kula da mu'amala da masu sauraro game da hanyoyin amfani da kafar sadarwa ta Facebook.

A kokarin bai wa masu sauraro damar yin amfani da shafin Facebook na DW sashen Hausa, shirin Amsoshin takarkundu ya gayyato Fatihu Sabi'u, jami' in dake kula da huldodi da masu sauraro domin karin haske.

Na fara da tambayar sa ta kaka mutum zai iya shiga shafin Facebook na DW sashen Hausa?

Za ku iya sauraran wannan hira daga kasa.

Mawallafi: Yahouza Sadissou Madobi
Edita: Zainab Mohammed Abubakar

Sauti da bidiyo akan labarin