Hadewar Jamus ta Yamma da ta Gabas | Duka rahotanni | DW | 13.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Hadewar Jamus ta Yamma da ta Gabas

Gabashi da yammacin Berlin, sun kasance a rabe na tsawon shekaru, yanzu Jamus ta sake zama kasa daya dunkulalliya. Shekaru 30 bayan faduwar katangar Berlin abin da ya janyo sake hadewar kasar, an duba sauyin da aka samu a birnin cikin shekaru 30 da suka gabata.

A dubi bidiyo 02:36