SiyasaHabasha: Mawaka masu nemawa mata 'yanciTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu01/23/2017January 23, 2017Mata da yawa a Habasha na fuskantar kalubale ciki kuwa har da auren wuri da rashin samun ilimin zamani da cin zarafi. Kungiyar mawaka ta Yegna na duba wadannan matsaloli da ke hana ruwa gudu wajen cigaban mata.https://p.dw.com/p/2WGFCTalla