Greta Thunberg na ci gaba da fafutukar kare muhalli | BATUTUWA | DW | 28.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Greta Thunberg na ci gaba da fafutukar kare muhalli

'Yar fafutuka Greta Thunberg ta caccaki 'yan siyasa na duniya a taron MDD kan sauyin yanayi tana mai cewa sun rusa mata kuruciyarta. A waje guda kuma Angela Merkel ta gabatar da sabuwar manufar Jamus kan batun kare sauyin yanayi.

A dubi bidiyo 03:43