Girgizar kasa ta yi barna a kasar Nepal | Zamantakewa | DW | 30.04.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Girgizar kasa ta yi barna a kasar Nepal

Nepal da ke fama da talauci ta fuskanci bala'in girgizar kasa da ba taba ganin irinsa ba cikin shekaru 80 da suka gabata, inda dubban mutane suka rigamu gidan gaskiya.

Ayyukan ceto na ci gaba da isa kasar Nepal domin ceto wadanda suke binne a baraguzan gidaje. Amma kuma wadanda girgizar kasar ya shafa na cikin mawuyacin hali.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin