1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gidauniyar Mo Ibrahim na son a inganta rayuwar jama'a

Zulaiha Abubakar
October 29, 2018

Rahoton shekara shekara na gidauniyar Mo 'Ibrahim kan ingancin gwamnatoci a nahiyar Afirka ya bayyana cewar har yanzu kasashen nahiyar sun gaza wajen samarwa matasa isassun aiyukan yi.

https://p.dw.com/p/37LwD
Logo der Mo Ibrahim Foundation

Rahoton ya cigaba da jan hankalin Shugabani a Afirka dasu dauki matakan rage yawan haihuwa da samar da aiyuka ga matasa don hana su afkawa rikici da kuma kungiyoyi dake tayar da kayar baya.