Ghana: Fargaba a kan tasirin yarjejeniya marasa shinge | Duka rahotanni | DW | 15.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Ghana: Fargaba a kan tasirin yarjejeniya marasa shinge

A kwanan ne shugabannin kasashen Afirka suka cimma wata yarjejeniyar kasuwanci maras shinge.Yarjejeniyar an shirya za ta samar da dama na cudanya mafi girma tsakanin kasashen wanda aka yi hasashen cewar za ta kara karfafa tattaln arzikin kasashen yanki ta hanyar kasuwa bai daya ta sama da dala biliyan 3400. Sai dai tun yanzu an soma fuskantar wasu matsaloli a yammacin Afirka.

A dubi bidiyo 02:29