Mai dakin shugaban Najeriya, Remi Tinubu ta samu tabbaci daga wurare daban-daban na samun sama da naira biliyan 65 don assasa shirin samar da abinci mai gina jiki ga yara kanana a dukkan kananan hukumomin kasar. Sai dai shirin nata na shan suka daga jama'ar kasar