Fara kasuwanciZainab Mohammed06/13/2012June 13, 2012Shin ka gaji da neman aiki ne bayan kammala karatunka? Kana muradin aiwatar da irin basirar da Allah ya baka ne? To ga dama ta samu.https://p.dw.com/p/15Ct2Talla Wannan shiri na Ji ka karu kan fara kasuwanci zai taimaka wajen bayyana maka yadda zaka cimma wannan buri na kasancewa Ɗan kasuwa mai fitacce.