1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fa'idar cin tafarnuwa

Abdourahamane Hassane AMA
December 13, 2019

Shirin na lafiya jari ya duba mahimmancin cin tafarnuwa wacce ta ke garkuwa da kamuwa da cututka kanana da manya kamar mura da ciwon makokoro da yin garkuwa ga ciwon kansa hawan jini.

https://p.dw.com/p/3Ujm4

Shirin na lafiya jari ya duba mahimmancin cin tafarnuwa wacce ta ke garkuwa da kamuwa da cututka kanana da manya kamar mura da ciwon makokoro da yin garkuwa ga ciwon kansa hawan jini da ciwon zuciya da ciwon kwakwalwa.