Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A Kasar Habasha 'yan tawaye sun kai hare-hare na tsawon sa'o'i da dama a garin Gambella da ke kudu maso yammacin kasar.
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, za ku ji yadda masana ke nuna takaicinsu kan yadda ake gine ganuwa a jihar Kano da ke Najeriya. Akwai sauran rahotanni.
A ciki za a ji labarin wata ziyarar da mataimakin shugaban majalisar da ke mulki a Sudan yake yi a Habasha. An ceto wasu bakin haure a tsibirin Lampedusa na Italiya.
A cikin shirin za a ji cewa kungiyar Indomitables Lions ta Kamaru ta lallasa takwararta ta kasar Habasha da ci hudu da daya a wasan da suka yi a birnin Yuwunde na gasar cin kofin nahiyar Afirka wato AFCON.
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na batun komawa makaranta a jihar Zamfara da ke Najeriya mai fama da hare-haren 'yan bindiga.
Gwamnatin Habasha ta sanar da yin afuwa ga wasu manyan 'yan adawa na kasar da ake tsare da su wadanda suka hada da Jawar Mohammed wani babban jami'i na Jam'iyyar Tigray.
Gwamnatin Habasha ta yi afuwa ga wasu fitattun 'yan adawar kasar da ake tsare da su ciki har da Jawar Mohammed a wani mataki na sulhu da 'yan Tigray
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahotanni daga Najeriya da Nijar da Habasha da kuma Saudiyya. Shirin na kuma kunshi da shirye-shiyenmu na siyasa da kasuwanci.
Za ji gwamnatin Ethiopia sun kwace wasu yankuna daga hannun mayakan Tigray
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda cin zarafin mata ke dagula rayuwar mata a Nijar. Muna tafe da halin da ake ciki a siyasar kasar Libya bayan hana dan tsohon shugaba Mu'ammar Gaddafi tsayawa takara. Akwai rahoto kan shiga fagen dagar da firaministan Habasha ya yi.
Shugaban hukumar kare hakkin dan Adam ta Habasha Daniel Bekele ya lashe kyautar gwarzon mai kare hakkin dan Adam da Jamus ke bai wa 'yan fafatukar Afirka. Amma a kasarsa ba kowa ne ke yaba wannan girmamawar ba.
Har yanzu ba alamun kawo karshen rikicin Habasha da aka fara shekara guda da ta gabata, inda duk bangaorin ke zargin juna da irin kalubalen da jama'a ke fuskanta.
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, ciki har da na kokarin gwamnatin Najeriya wajen kara yawan isakar gas din da kasar ke samarwa domin rage matsalar makamashi a kasar. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da halin da ake ciki a rikicin kasar Yemen. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
A cikin shirin za a ji cewa yayin da 'yan awaren Tigray a Habasha ke cigaba da samun nasara kan dakarun gwamnati, al'ummar kasar na cikin mawuyacin hali tun bayan da gwamnatin kasar ta ayyana dokar ta baci.
Gwamnatin Habasha ta kafa dokar ta baci ta kasa baki daya saboda rikicin yankin Tigray da ya dagule.
Firaminista Abiy Ahmed na kasar Habasha ya fara nadi sabban ministoci inda ministan kudi da na harkokin waje suka sake dawowa kan mukamansu.
A cikin shirin za ku ji cewa, kungiyar Amnesty International da ke kare hakkin bil Adama ta zargi sojojin Habasha da na Iritirya da yi wa daruruwan mata da 'yan mata fyade a yankin da ake gwabza fada na Tigray.
A cikin shirin za a ji cewa a yankin Tigray na kasar Habasha a iya cewa tsugunne tashi ba ta kare ba inda wutar rikici a yankin ke kara ruruwa duk da janyewar da sojin gwamnati suka yi.
A cikin shirn za a ji cewa za a fafata a gasar cin kofin zakarun Turai ta 2020 a wannan Lahadi tsakani Italiya da Ingila, a yayin da Habasha Abiy Ahmed ya lashe zaben 'yan majalisun dokoki da gagrumin rinjaye.