1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gangami a Ingila domin dakatar da yakin Gaza

Abdourahamane Hassane
March 9, 2024

Dubban jamaa sun gudanar da zanga-zanga a birnin London na ingila domin neman tsagaita bude wuta a Gaza.

https://p.dw.com/p/4dLDn
Hoto: Susannah Ireland/REUTERS

 Bayan shafe tsawonwatanni biyar ana gwabza kazamin yaki tsakanin Isra'ila da kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas a yankin Falasdinu. masu zanga-zangar sun amsa kiran kungiyar "Palestine Solidarity Campaign": Masu yin gangami sun yi tattaki har zuwa fadar jakadancin Amirka inda aka gabatar da jawabai