Darasin Rayuwa: 14.11.2020 | Zamantakewa | DW | 12.11.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Darasin Rayuwa: 14.11.2020

Annobar coronavirus ta janyo dimbin asarar ga kamfanonin buga jaridu da mujallu da ma gidajen radiyo masu yawa. Harkokinsu sun tsaya, wasu sun ma rufe gidajen jaridun wasu kuwa sun tafka asara sakamakon rashin samun tallace-tallace kamar yadda aka saba.

Saurari sauti 13:56