1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa

Abdul-raheem Hassan RGB
December 2, 2021

Shirin ya duba yadda aringizon shekaru a tsakanin tsofaffin ma’aikatan gwamnati ke tauye wa matasa samun gurbin aikin yi a Najeriya.

https://p.dw.com/p/43l1g

Har yanzu matsalar karancin aikin yi na zama babbar matsalar da ke ci wa matasan Najeriya tuwo a kwarya, alkaluman hukumar kididdiga ta kasar ta ce, akwai matasa fiye da miliyan 13 da ke fuskantar barazanar rashin aiki. To sai dai duk da haka, wata matsala ita ce cogen rage adadin shekarun ajiye aiki wato ritaya.