1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: Kare muhalli

Mouhamadou AwalOctober 10, 2019

https://p.dw.com/p/3R2Sq

Matasan sun tashi tsaye don tilasta wa shugabanninsu daukar matakan da za su magance matsalar sauyin yanayi da ta zama ruwan dare. Wannan kuwa na zama amsa kira ne da 'yar fafutukar kare muhalli Greta Thunberg mai shekaru 16 ta yi musu na bin sahunta wajen gudanar da zanga-zangar lumana da ake yi wa lakabi da "Fridays for Future".