1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: Karancin wurin motsa jiki

Abdul-raheem Hassan
January 23, 2020

A Jamhuriyar Niger hukumomi sun dukufa farfado da tsare-tsaren domin inganta jin dadin rayuwar matasan. Karanci ko rashin wuraren shakatawa da motsa jiki na daga cikin abubuwan da ke ciwa matasan tuwo a kwarya.

https://p.dw.com/p/3TtV2
Niger Tende Festival in Zinder
Hoto: DW/L. Mallam Hami

Matasa na kan gaba cikin rukunin al'umma  Jamhuriyar Niger. To sai dai baya ga karancin ayyuka da ke wa matasan barazana, rashin wuraren shakata da abubuwan more rayuwa kamar filayen motsa jiki da sauransu na zaba abin damuwa a gare su.