1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa 22.05.2019

Lateefa Mustapha Ja'afar YB
May 24, 2019

A shirin za a ji yadda matan aure da 'yan mata ke fadawa tarkon masu dillancin miyagun kwayoyi ko 'yan maye, inda wata mata ke fadin yadda sakamakon wasu dalilai a gidan miji ta fada shaye-shaye.

https://p.dw.com/p/3IzYi