1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Dandalin Matasa: 14.07.2022

Abdullahi Maidawa Kurgwi LMJ
July 15, 2022

Matsalar rashin aikin yi a Najeriya, ta jefa matasa da dama cikin neman abun da za su dogara da kansu. Sai dai matasan kan jefa rayuwarsu cikin hadari ta hanyar yin wasu sana'o'i, kamar hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba. Shirin Dandalin Matasa na wannan makon.

https://p.dw.com/p/4E75D