Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shin wanne fata matasan Afirka ke da shi a wannan sabuwar shekara ta 2022 da muka shiga? Shirin Dandalin Matasa na wannan makon ya yi nazari.
Tashar DW ta sake shirya taron 'yan jaridu na duniya da ta saba shiryawa duk shekara, inda a karon farko cikin shekaru biyu taron ya kasance na ido da ido.
Yanzu haka ta tabbata cewa Sadio Mané dan kasar Senegal da ke wasa a kungiyar Liverpool ta Ingila zai koma kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich da ke Jamus a kakar wasannin 2022-2023.
A karshen mako aka gudanar da matakin farko na wasan kusa da karshe na neman kofin kwallon kafa na zakarun nahiyar Afirka.
'Yan awaren Kamaru na barazanar kassara gasar kwallon kafa ta kasashen Afirka, bayan da Hukumar Kwallon Kafar wannan nahiya ta bayar da tabbacin gudanar da ita kamar yadda aka tsara a watan Janairu.