1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa (06.12.2018)

Abdul-raheem Hassan
December 6, 2018

Shirin na wannan makon zai duba batun rage amfani da matasa wajen bangar siyasa gabanni da kuma lokacin babban zaben da za a yi a Najeriya a watan Fabrairun 2019.

https://p.dw.com/p/39b78

A Najeriya 'yan siyasa kan yi amfani da matasa 'yan sara suka ko 'yan jagaliya dan cimma burinsu a siyasance musamman ma lokacin zabe amma yanzu haka wasu matasan sun fara kokawa kan yadda motar 'yan siyasar ke bulesu da hayaki daga bisani inda wasunsu ke cewar ba za su cigaba da shiga wannan tsari ba.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani