Damben zamani na WBC
December 5, 2017Talla
Sadam Ali dan kasar Amirka ne ya lashe kambun masu matsakaicin nauyin na shekarar bana bayan da ya doke Miguel Cotto dan kasar Portorico mai shekaru 37 wanda ke rike da kambun a bisa hukuncin alkali a turmin karshe na karawar.
Wannan karawa ita ce ta karshe ta Miguel Cotto wanda daga yanzu ya shiga ritaya daga damben.