Dak′Art 2016: Gabatar da kayan zane-zane na wannan zamani daga nahiyar Afirka | Duka rahotanni | DW | 19.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Dak'Art 2016: Gabatar da kayan zane-zane na wannan zamani daga nahiyar Afirka

An bude biki mafi girma na nuna kayan zane-zane da ake kira da Dak'Art a Dakar Senegal. Masu zane-zane 65 daga kasashen Afirka za su nuna gwanintarsu karkashin taken: "re-enchantment." Jagoran nunawar shi ne Simon Njami.