1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Magance zaizayar bakin teku a Ghana

Mouhamadou Awal Balarabe YB
March 6, 2019

Wasu sassa na Ghana na rasa mita biyu na bakin teku sakamakon zaizayewar kasa. Amma an fara samun hanyoyi masu ban sha'awa don magance matsalar

https://p.dw.com/p/3EYjQ