Cotonou: Birni da ke bunkasa | Duka rahotanni | DW | 08.04.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Cotonou: Birni da ke bunkasa

Birnin Cotonou mai mutane dubu 800 shi ne birni mafi girma a Jamhuriyar Benin kuma cibiyar kasuwancin kasar. Tashar jirgin ruwan birnin na zama kashin bayan tattalin arzikin kasar, sai dai hakan na tattare da matsaloli.