Cote d’Ivoire: Sojoji sun yi barna | Duka rahotanni | DW | 17.05.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Cote d’Ivoire: Sojoji sun yi barna

Dubban bijirarrun sojoji a Cote d’Ivoire sun haddasa rudani tare da kawo cikas ga harkokin kasuwanci, a kan bukatunsu na kudaden su na alahus da shugaba Alassane Ouattara ya yi musu alkawari

A dubi bidiyo 01:48
Now live
mintuna 01:48