Cin hanci da karbar Rashawa–Matsala gawurtacciya | Learning by Ear | DW | 05.03.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Cin hanci da karbar Rashawa–Matsala gawurtacciya

Ga mutane da yawa, bayar da hanci ita ce hanya mafi sauƙi ta kauce wa fitina ko kuma samun biyan buƙata, sai dai fa na takaitaccen lokaci ne.

Wannan kan durƙusar da tsarin zamantakewa da tattalin arziƙin ƙasashe. Wannan salsala, na nuna cewa ko da shike bankaɗo almundahana na da hatsari abu ne mai yiwuwa. Masu sauraro zasu koyi cewa cin hanci da rashawa na tattare da illoli da yawa, kana kuma su koyi yadda zasu iya cimma bururrukansu ba tare da sun yada mutuncinsu ba.

Sauti da bidiyo akan labarin