Cikakken bayani a game da wayar Fiber Optic
August 29, 2016Talla
Fiber Optic waya ce kamar wayar lantarki ko wayar tarho wada yake idan ka bare robar za ka ga karfe ne a ciki da ke tattare da zare iri-iri kowane zare yana zaman fiver optic. Dokto Aminu Abubakar masani a kan sha'anin kwamfuta ya yi mana bayyani dala-dala dangane da wannan waya,kuma daga kasa za a iya sauraron wannan shiri.