1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Charles Taylor

Charles Taylor ya kasance tsohon shugaban kasar Laberiya daga 1997 zuwa 2003. A farkon shekarun 1990 yana cikin wadanda suka tayar da yakin basasa.

Mutane da dama sun hallaka kuma a karshe Taylor ya zama shugaban kasa bayan zaben da aka yi. Sai dai an tilasta masa sauka saboda rikicin da kasar take fuskanta. Kuma daga bisani kotun musamman kan rikicin Saliyo ta same da hannu kan rikicin kasar.

Nuna karin rahotanni