Cece-kuce tsakanin Rasha da Turai kan Ukraine | Siyasa | DW | 13.03.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Cece-kuce tsakanin Rasha da Turai kan Ukraine

Kasashen nahiyar Turai na ci gaba da barazanar daukar tsauraran matakai a kan Rasha bisa kokarin da suka ce tana yi na yin karfa-karfa a yankin Kirimiya na kasar Ukraine.

A dai dai lokacin da wa'adin kada kuri'ar raba gardama a yankin Kirimiya na kasar Ukraine ke kara karatowa, shugabannin kasashen nahiyar Turai na kara yin gargadi ga Moscow dangane da matsayin da ta dauka kan rikicin da ya dabaibaye kasar ta Ukraine wadda ke makwabtaka da bangarorin biyu.

DW.COM