Cece-kuce kan taimakon ′yan cirani a teku | BATUTUWA | DW | 10.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Cece-kuce kan taimakon 'yan cirani a teku

Tawagar matukan jiragen ruwa na kungiyar Doctors Without Borders a gabar tekun Mediteranean na sanya idanu kan jiragen 'yan ci rani wadanda suka fuskanci matsala don kai musu dauki, sai dai har yanzu kungiyar ta ki amincewa ta saka hannu a kan wasu sharuddan da gwamnatin Italiya ta gicciya musu a kan aikin da suke yi a gabar ruwan tekun Bahar Rum

A dubi bidiyo 03:03
Now live
mintuna 03:03