Burkina Faso: Matsalolin kayan abinci | Duka rahotanni | DW | 02.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Burkina Faso: Matsalolin kayan abinci

Kamfanin sarrafa sikari a Burkina Faso ya kasa sayar da sikarinsa, sakamakon faduwar farashi a cikin gida. Haka shi ma man girki a kasar na fuskantar wannan matsalar saboda 'yan fasa-kwabri.

A dubi bidiyo 02:36