Boren nunawa Musulmi kyama a Sri Lanka | Zamantakewa | DW | 15.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Boren nunawa Musulmi kyama a Sri Lanka

Masu kyamar Musulmi a Sri Lanka na cigaba da kai hari kan masallatai, da wuraren kasuwancin musulmi da gidajensu, harin da ya kashe mutun guda.Tun bayan harin bukin Easter da ya kashe mutum 250 ne dai, wannan matsala ta barke

A dubi bidiyo 01:46