1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hong Kong ta dakatar da dokar

Zulaiha Abubakar
June 15, 2019

Ministan harkokin wajen kasar Birtaniya Jeremy Hunt ya yaba wa gwamnatin Hong Kong bisa matakin dakatar da dokar da za ta bayar da damar yi wa al'ummar yankin shari'a a kasar Chaina.

https://p.dw.com/p/3KWOJ
Carrie Lam in HongKong
Hoto: picture-alliance/AP Photo/K. Cheung

Birtaniya ta mika  yankin na Hong kong ga kasar Chaina a shekara ta 1997 karkashin tsarin kasa guda amma shugabanci daban bayan ci gaba da ba al'umma da kuma yankin kariya ta musamman wacce ta yi hannu riga da kundin tsarin mulkin kasar Chaina.