1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Birtaniya: Kotu ta yanke hukuncin bude majalisa

Abdourahamane Hassane
September 24, 2019

Kotun kolin Birtaniya ta yanke hukuncin cewar dakatar da majalisar dokokin da firaministan kasar Boris Johnson ya yi ba ya bisa doka.

https://p.dw.com/p/3QA62